Wq/ha/Mary Antin
Appearance
Mary Antin (Yuni 13 ga wata, shekara ta 1881 zuwa Mayu 15 ga wata, shekara ta 1949) ta kasance marubuciya 'yar Amurka mai fafutukar hakkin 'yan gudu hijira.
Zantuka
[edit | edit source]The Promised Land (shekara ta 1912)
[edit | edit source]- Yana da ciwo ka rika tunanin duniyoyi guda biyu. Yahudanci mai tsananin kewa da ke jikina yana so ya manta. Bana tsoro in rayu har abada, idan kawai ba zan tuna da abubuwa da dama ba. Abun da ya wuce mai nisa wanda ake tuna shi sosai kaman tarin kaya ne da ke makale a kafafun ka yayin da kake gudu.
- Gabatarwa
- Karin bayani kadan akan tsarin nazarin taswira - karin koyo kadan akan yadda ake amfani da kamfas da sipirit lebul, da taswirar kasa na wani birni, ziyara tare da tsarin tafiya - da ya bani shimfidaddiyar duniya a cikin da'ira a maimakon takardar ruhi na.
- Gabatarwa