Wq/ha/Mary Akpobome
Appearance

Mary Akpobome, ta kasance darektan Bankin Heritage Ltd na kasar Najeriya (HBCL). Itace ta assasa Gidauniyar Purple Girl, wani kungiya da ba na gwamnati ba wanda ke da alhakin inganta rayuwar ‘ya’ya mata.
Zantuka
[edit | edit source]- Rayuwa ta koya mun cewa in zama mai gaisuwa ni kai na, cewa in zama mai mutunta mutane, cewa in rika taimakon mutane saboda mutane sun taimake ni nima.
- Macen da aka tallafa mawa zata ninninka al’umma. Gidauniyar zata taimaki yara mata har zuwa matakin jami’a.