Wq/ha/Marjaneh Bakhtiari
Appearance

Marjaneh Bakhtiari (An haife ta a shekarar 1980 a Tehran - Iran), marubuciya ce ‘yar ƙasar Iran wance ke zaune a Sweden.
Zantuka
[edit | edit source]- Tabbas kai mutum ne na musamman, Mista Sandeen. Babu wani wanda na sani wanda ke kirga mako. Tabbas wannan abun sha’awa ne.
- Kalla det vad fan du vill, Finland shekarar 2005, sh. 85.