Wq/ha/Marilyn Chin

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Marilyn Chin
Marilyn Chin a 2015

Marilyn Chin (陈美玲) (an haife ta a alif 1955), shahararriyar mawakiya ce ‘yar China da Amurka, marubuciya, da bafeminiya kuma farfesan turanci.

Zantuka[edit | edit source]

  • Na yi imani cewa ni mawakiya ce a jiki da zuciya da kuma ruhu! zuwa ga kwaikwayon Whitman.