Wq/ha/Marielle Franco
Appearance

Marielle Franco (An haifi Marielle Francisco da Silva; 27 ga watan Yuli, shekara ta 1979 zuwa 14 ga watan Maris, shekara ta 2018), ‘yar gurguzu ce kuma bafeminiya ‘yar ƙasar Brazil wacce aka zaba a gundumar birnin Rio de Janeiro.