Jump to content

Wq/ha/Marie von Ebner-Eschenbach

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Marie von Ebner-Eschenbach
Marie von Ebner-Eschenbach

Marie von Ebner-Eschenbach (Baroness Marie von Ebner-Eschenbach) (Satumba 13, 1830 – March 12, 1916), marubuciya ce ‘yar Mähren (Moravian). Da littattafanta na nobel, ana daukar ta, ita da Ferdinand von Saar - a matsayin daya daga cikin mafiya muhimmanci marubuta na kasar Jamus na karni na 19.

Zantuka[edit | edit source]

  • Der Gescheitere gibt nach! Ein unsterbliches Wort. Es begründet die Weltherrschaft der Dummheit.
  • Kwakwalwa mafi wayau takan bayar da baya! Muhimmin zance. Ta kan mayar da duniya madawwamar shirme.
    • Aphorisms (1893), p. 6
  • Mun kasance a banza ta yadda muke daukar maganar mutane da muhimmanci ko da kuwa mun dauke su marasa amfani.