Jump to content

Wq/ha/Marie ta Edinburgh, Sarauniyar Romania

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Marie ta Edinburgh, Sarauniyar Romania

Gimbiya Marie ta Edinburgh, (29 ga watan Oktoba, shekara ta alif 1875 zuwa 18 ga watan Yuli, shekara ta 1938) daga baya ta zamo sarauniyar Romania, tattaba-kunnen Sarauniya Vitoriya ce.

Zantuka

[edit | edit source]
  • A ko da yaushe ina jin daɗin rayuwa, wanda ba’a iya lalata shi, wani nau’in hasken zuciya da baza’a taba iya kashe sa ba.
    • Queen's Counsel, The Joy of Life', The Birmingham News a shekarar 1926.