Jump to content

Wq/ha/Marie Bilders-van Bosse

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Marie Bilders-van Bosse
photo of Maria Bilders van Bosse, by M. L. Verveer

Marie Bilders-van Bosse (Amsterdam, 21 February 1837 – Wiesbaden, 11 July 1900) ta kasannce mai zane ‘yar Dutch, wacce tayi fice da zanen ta na wurare.

Zantuka[edit | edit source]

Van Bosse, c. 1880: 'Walking in the Snow', watercolor
Van Bosse, c. 1880: 'Grain sheaves'
Van Bosse, c. 1880-1900: 'Avenue of Oaks in Late Summer', oil-painting
sorted chronologically, by date of the quotes of Maria Bilders-van Bosse
  • Da maraice, ya [[Wq/ha/[w:Johannes Bosboom|Johannes Bosboom]]]dauke ni muka je mu nemo shi [zanen ta na farko da aka taba nunawa]. Sai ga shi! Na dauka ina yankayi ne! Sannan rana ta gaba, gidanmu ya cika da mutane [a gidansu ita da mahaifin ta], abokin baba ya shigo ya ce. ‘Na ga zanen ki. Yayi kyau sosai. Shin kin sani cewa yanzun nan aka saida shi?’ Nan da nan sai kowa yayi shiru a dakin. Mahaifi na ya kalle da idanun mamaki. Hakan ya kasance sanarwar ‘yanci na. (Fassara daga na asalin harshen Dutch: Fons Heijnsbroek)