Wq/ha/Marie-Louise von Franz

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Marie-Louise von Franz
Marie-Louise von Franz

Marie-Louise von Franz (4 January 1915 – 17 February 1998), diya ce ga baran na kasar Ostiriya. masaniyar kimiyyar tunani ce haifaffar babban birnin Munich, kasar Jamus. Ta yi aiki tare da Carl Jung wanda ta hadu da shi a 1933 har zuwa lokacin da ya mutu a 1961.

Zantuka[edit | edit source]

  • Dole ne ya zamana alfahari na iya sauraro cikin nutsuwa kuma ya bayar da kansa ba tare da wani karin tsari ko niyya ba, ga wannan buri na ciki na bunkasa. ... Mutane da ke rayuwar al'ada masu asali da ya fi namu basu da matsala sosai wajen fahimtar cewa yana da muhimmanci a hakuri da halayen ra'ayi na tsarin tunani don bayar da dama ga cigaba a cikin halayya.