Jump to content

Wq/ha/Maria Weston Chapman

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Maria Weston Chapman
Mu zo mu tashi zuwa halaye na gari na Mata; kuma muyi martani ga muryar keta jin-kai, wanda ta zagi adalci, da gaskiya madawwami, da babban soyayya, da kuma yanci mai tsarki.

Maria Weston Chapman (July 25, 1806 – July 12, 1885), ‘yar fafutukawar kawo karshen bayi ce ‘yar Amurka. An zabe ta a cikin kwamitin Kungiyar Adawa da Sana’ar Bayi ta Amurka a shekarar 1839 sannan kuma daga 1839 har zuwa 1842 ta kasance babbar editar mujallar adawa da sana’ar bayi mai suna The Non-Resistant.

Zantuka[edit | edit source]

  • Rudani ya kama mu; sannan komai na tafiya ba daidai ba.
    Mata sunyi tsalle daga “sararin su”
    Sannan maimakon taurari tsayayyi, da ke harbi a matsayin tauraro mai wutsiya,
    Kuma suna shirya duniyar ta kunnuwa!
  • Idan wannan shine katangar duniyar ‘yanci. Watakila kuwa a nan zamu mace kaman ko ina.