Wq/ha/Maria Nikiforova
Appearance
Maria Nikiforova (ko kuma Marusya; shekara ta 1885 zuwa shekarar 1919) ta kasance jagorar adawar gwamnati wanda ayyukan ta a lokacin Yakin ‘Yancin Yukren ya janyo juyin juya halin mai yakin ‘yancin Yukren Nestor Makhno.
Zantuka
[edit | edit source]- Masu yakin ‘yanci basu yi wa kowa alkawarin komai. Masu yakin ‘yanci kawai suna son mutane su zamo cikin sani akan abubuwan da suke ciki kuma su kwace ‘yanci wa kawunan su.
- Dole ne ma’aikata da manoma su kwace abubuwan da suka kirkirar na tsawon karni da suka wuce kuma su yi amfani da shi yadda suke so.