Jump to content

Wq/ha/Maria Hinojosa

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Maria Hinojosa
Maria Hinojosa a 2013

Maria Hinojosa (an haife ta July 2, 1961) ‘yar jarida ce ‘yar Mexico da Amurka. Itace mai gabatar da labarai kuma babbar furodusa ta Latino USA a Gidan Rediyon Jama’a ta Kasa, shirin gidan rediyo ta kasa da ta mayar da hankali a kan rayuwa mutanen latin.

Zantuka[edit | edit source]

  • Marubuciya a ko da yaushe yana cikin gardama da aikin sa, saboda haka yana da dadi in zamo a wannan sarari na magana ta, ba tare da na yanke hukunci ba ko na sauya wani abu. Ina iya tuna shawarwarin da na yanke sosai, a inda nake a lokacin da na yanke su, yadda na yi tsammanin wannan lokaci da nike rike da wannan littafin, ina ji ina da matukar alaka ta kusa da ita. Na yi nazari akan labarin isowa ta, da kuma lokacin da nike babbar mace. Na yi kuka a lokacin da aka yi mun fyade, kuma na tsinci kaina ina neman rawar da na taka a yayin da nike karantawa! Na yi dariya a kan hakan saboda nice jarumar, itace ni! Tsarin zayyano labarin ya sauya alaka ta da labarin, duk da cewa ban taba dauka hakan zai faru ba.
    • Akan karfin zuciyar ta na zayyano labarin ta Once I Was You: A Memoir of Love and Hate in a Torn America in “INTERVIEWS: Maria Hinojosa” in BookPage (2020 Dec 3)