Wq/ha/Maria Callas

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Maria Callas
Maria Callas a 1958

Maria Callas (an haife ta a ranar 2 Disemban 1923 – 16 Satumban 1977), haifaffitar Amurka ce - 'yar Girka, mawakiyar soprano opera.

Zantuka[edit | edit source]

Kada ka mun magana akan doka, masoyi. Duk inda na tsaya ina gindaya dokoki.
  • Wasu suna cewa ina da murya mai zaki, wasu suna cewa ban da shi. Kawai maganar ra'ayi ce. Kawai abunda zan iya cewa shine, wadanda basu so kada su zo saurare na.
    • Intabiyu a gidan telebijin tare da Norman Ross, Chicago (17 Nuwamba 1957)