Wq/ha/Maria Bamford

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Maria Bamford
Mary Bamford (2008)

Maria Bamford (an haife ta 3 Satumba, 1970), ‘yar wasan barkwanci ce daga Minnesota. Ta yi wasan barkwanci a cikin shirin barkwancin ta mai suna Comedy Central Special, kuma itace tauraruwa a cikin shirin “Wasan barkwancin ‘ya wasan barkwanci” (Comedians Comedy).

Zantuka[edit | edit source]

Comedy Central ke gabatar da Maria Bamford (2001)[edit | edit source]

  • Ta ce ina tsoron nasara, wanda a hakikanin gaskiya, yana iya zama gaskiya, saboda ina ji cewa cikan buri na na iya yanke lokacin zama na a anan.


  • Ba na neman wani abu can [a wurin namiji], kawai ina son mutum mai mutunci, wanda ke da kamar yana da aiki… da kuma sauran rabin sarkar zinarin da ya bace.