Wq/ha/Margherita Hack
Appearance
Margherita Hack, (12 ga watan Yuni, shekara ta 1922 zuwa 29 ga watan Yuni, shekara ta 2013) ta kasance masaniyar ilimin physics na duniyar taurari kuma mai jaddada kimiyya..
Zantuka
[edit | edit source]- Inaga zaka iya gane lokaci daga kawai gaskiyar cewa komai, da komai yana canzawa. Komai na tsufa. An haife ka, ka mutu. Mutane a matsayin wasu abubuwa idan suna sababbi, daga nan kuma sai su tsufa. Har ma da duwatsu, har ma da duniyar mu, da ta shekara kusan biliyan hudu da rabi, abubuwa da dama sun canza sosai. Saboda haka zamu iya bayyana lokaci ne kawai saboda gaskiyar cewa komai na canzawa.
- Intabiyu tare da Template:Wq/ha/W' Claudio Rocco a shekara ta 2011; as quoted in "Science says 'ciao' to Italy's Margherita Hack: the 'lady of the stars'", euronews.com (1 ga watan Yuli, shekara ta 2013).