Jump to content

Wq/ha/Margaret Barber

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Margaret Barber
Margaret Barber

Margaret Fairless Barber ( Ranar 7 ga watan Mayu, shekara ta 1869 zuwa 24 ga watan Agusta, shekara ta 1901), marubuciya ce akan darussan kiristanci,yar ƙasar Ingila ce, wacce ke rubutu a karkashin suna Michael Fairless.

Zantuka

[edit | edit source]

The Roadmender (shekara ta 1902)

[edit | edit source]
  • Kada mu cika maguzanci alhali muna kiristoci, sannan kuma tsofaffin labarai gaskiya ne na har abada da ke riƙe gam a shekar Coci.