Jump to content

Wq/ha/María Irene Fornés

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > María Irene Fornés
Fornes (2012)

María Irene Fornés (May 14, 1930 – October 30, 2018) marubuciyar wasannin Avant-garde ce ‘yar kasar Cuba da Amurka kuma darekta.

Zantuka[edit | edit source]

  • Samun wasa da wani zai jagorantan maka kamar zuwa makarantar addini ne kana yaro, zaka saurar kuma ka yi da’a…
  • Wasanni na suna da tsafta. Mafi yawan wasanni suna muhimman lokuta guda hudu zuwa biyar a cikin wasan, ragowar sauran kuwa kawai karashe ne. Ciko ne kawai. Ban sani ba kawa, ko dai kuwa hankalin kirkirar shine gaskiya ko kuma tsawon sa’anni biyu da mutum zai kwashe don fuskantar ikon (dole sai ka gani ba wai kawai a dauka hoto ba). Amma ya kan kasance mun abu mara nishadi. Nakan yi bacci idan na ga wasanni irin wannan, kuma nakan yi bacci yayin da nike rubuta su…