Wq/ha/Mallan Ishaq yunus Almadany
Appearance
Mallan Ishaq yunus Almadany,ya kasance mazaunin Unguwar kanawa Dake jahar kaduna, mallan Yana gabatarda wa'azantuka a Africa Tv da dai sauran su, mallan ya kasance Yana koyarwa a jami'ar Kaduna,wato Kaduna State University (KASU).