Wq/ha/M. H. Abrams

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > M. H. Abrams
Mu mutane ne, kuma babu wani abu da muka fi ra’ayi fiye da ‘yan Adam.

Meyer (Mike) Howard Abrams (23 July 1912 – 22 Afrelu 2015), mai sukan rubuce-rubuce ne dan Amurka, wanda yayi fice da aikin sa a Romanticism, musamman a littafin sa The Mirror and the Lamp: Romantic Theory and the Critical Tradition (1971).

Zantuka[edit | edit source]

Intabiyu na Cornell Chronicle (1999)[edit | edit source]

"Honored literary scholar M. H. Abrams continues his labors (of love)" in The Cornell Chronicle (10 June 1999)
  • Aiki tukuru na sanya karatu sauki, ko kuma akalla karatu a saukake.
  • Ko da yaushe yana bijirewa tsammaninka… Ya kasance dan wasa.

character.