Jump to content

Wq/ha/Lydia Keza

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Lydia Keza

Lydia Keza ‘yar Ruwanda ce wacce ta kasance jami’ar siyarwa,

Zantuka.

[edit | edit source]
  • Babu wanda ba ya kuskure: idan wani yayi kuskure kada mu yi saurin yanke masa hukunci kawai don su fitattun mutane ne. Mutum ba zai iya sani miye gaskiyar abun da ya faru ba sannan yin tsokaci mara ma’ana na iya cutar da mutane.