Wq/ha/Luisa Capetillo
Appearance
Luisa Capetillo, (Oktoba 28 ga wata, shekara ta 1879 zuwa Afrilu 10 ga wata, shekara ta 1922) ta kasance ɗaya daga manyan shuwagabannin kwadago na kasar Puerto Rico. Ta kasance mai shirya tafiyar da kungiyar kwadago kuma marubuciya wacce ta yi fafutuka don dai-daiton haƙƙi ga mata, ‘yancin soyayya, da kuma Haƙƙoƙin ‘yancin mutane da yara.
Zantuka
[edit | edit source]A Nation of Women (a shekarar 1911)
[edit | edit source]Original Spanish title Mi opinión sobre las libertades, derechos y deberes de la mujer
- la mujer es apta para todo.
- Mata suna da ikon yin komai da komai.
- "La Mujer en la época primitiva"
- No me explico por qué el hombre crée tener siempre derechos sobre la mujer
- Ban san me yasa maza ke dauka ko da yaushe suna da iko akan mu ba.
- Estudiemos y preparemos nuestra generación para las luchas futuras, que se avecinan.
- Mu zo mu yi karatu kuma mu shirya ‘ya’yanmu don gwagwamayar gaba, wanda ke kwance nan gaba.
- Hannaye masu amfani sun fi hannayen da kyau kawai gare su.