Jump to content

Wq/ha/Lucille Ball

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Lucille Ball
Abubuwan da aka fada a cikin borin kunya da fushi mawuyaci su kasance gaskiya, amma ana fadar su don cutarwa kuma da raunata wanin mutum. A duk lokacin da aka fade su, ba’a taba iya mayar da su.

Lucille Désirée Ball,(Agusta 6 ga wata, shekara ta 1911 zuwa Afrilu 26 ga wata, shekara ta 1989), ‘yar wasan barkwanci ce ‘yar Amurka, jarumar fim, kuma taurauwar sitcom.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Sanin abunda ba za ka iya yi ba ya fi muhimmanci akan sanin abunda zaka iya. A hakikanin gaskiya,dandano ne mai dadi.
    • An dauko daga Eleanor Harris, The Real Story of Lucille Ball, ch.1 (a shekara ta 1954).
  • Kana ganin magi yawa sosai akan ‘ya’yan ka a duk lokacin da suka bar gida.
    • An dauko daga cikin Carolyn Warner, The Last Word, ch. 16 (a shekarar 1992).