Wq/ha/Louisa May Alcott
Appearance
Louisa May Alcott (29 ga watan Nuwamba, shekara ta 1832 zuwa 6 ga watan Maris, shekara ta 1888),ta kasance marubuciyar littafin novel 'yar Amurka wacce tayi fice da littafin ta na musamman, little Women (1868).
Zantuka
[edit | edit source]- Ana kiran mata da suna sarauniyoyi na tsawon lokaci, amma masarautar da aka basu bata kai darajar mulka ba.
- An Old-Fashioned Girl (a shekarar 1870), Ch. 13 : The Sunny Side.
- Yarinyar tana da fasaha, tana son waka, kuma tana buƙatar taimako. Ba na iya bata kudi amma ina iya koyar da ita; kuma hakan nayi kuma ta zamo daya daga cikin dalibai na na amana. Mu taimaki juna, yana daya daga cikin addinin 'yan-uwantakar mu, Fan.
- An Old-Fashioned Girl (a shekarar 1870), Ch. 13 : The Sunny Side; this has often been quoted as "Helping one another, is part of the religion of our sisterhood."