Wq/ha/Lorna Dee Cervantes
Lorna Dee Cervantes (Agusta 6, 1954), mawakiya ce ‘yar Chicana kuma mai fafutukar hakki.
Zantuka[edit | edit source]
- Niyya, ba ya jan hankali na, amma ra’ayi na burge ni.
- An dauko daga Drive: The First Quartet: New Poems, 1980–2005.