Wq/ha/Lois McMaster Bujold
Appearance
Lois McMaster Bujold,(an haife ta ranar 2 ga watan Nuwamban, shekara ta 1949, Columbus, Ohio),marubuciyar tatsuniyoyin kimiyya ce ‘yar Amurka, wacce aka fi saninta da aikinta mai suna Vorkosigan Saga.
Zantuka
[edit | edit source]- Abun bizari ne kuma abun mamaki, kanisa daidai tsakiyar abunda kake dako, baka ma san cewa kana burinsa ba.
- Cordelia's Honor (a shekarar 1996), "Author's Afterword"
- Mata suna matukar bukatar alama na iko fiye da na haihuwa.
- Hira tare da malamar feminis Sylvia Kelso, published in Women of Other Worlds (a shekarar 1999), also quoted in "Women’s Hero Journey : An Interview With Lois McMaster Bujold on Paladin of Souls by Alan Oak at WomenWriters.net (Yunin shekarar 2009).