Jump to content

Wq/ha/Lois Auta

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Lois Auta

Lois Auta in 2019 Lois Auta (an haife ta 29 ga Afrilu 1980), ita ce ta kafa kuma babban jami’in gudanarwa a gidauniyar Cedar Seed, wata kungiya da ke inganta shigar mata masu nakasa cikin ci gaban ‘yancin dan adam a Najeriya.Ta mai da hankali kan dokoki da suka haɗa da nakasassu,

Zantuka

[edit | edit source]

Ina so in yi kira ga nakasassu da su rungumi halin da suke ciki kuma su yi imani da kansu cewa babu abin da zai hana su, idan ba su hana kansu da mummunan hali da tausayi ba. Nasiha ga masu nakasa (14 Agusta 2016) Muna son dokokin da za su iya tallafa mana a cikin al'ummarmu da kuma taimaka wa 'ya'yanmu.