Jump to content

Wq/ha/Linda Ikeji

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Linda Ikeji
Linda Ikeji blogger a 2012

Linda Ifeoma Ikeji blogger ce ‘yar Najeriya, marubuciya, ‘yar kasuwa kuma tsohuwar ‘yar talla.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Kawai don baka isa inda al’umma ke tsammanin ka isa ba a yanzu a rayuwar ka ba, ba shi ke nufin ka yi latti ba. Hakan yana mayar da kai ‘Kai’.
    • [1] ra’ayin Linda's a kan abun da ke mayar da mutum “Mutum”.
  • Ina matukar so in rika karfafawa mutane gwiwa don su cigaba bin mafarkin su kamar yadda na bi nawa. Duk da cewa akwai kalubale.
    • [2]Linda Ikeji a cikin littafin ta It Takes You
  • Ka zamo mai kirki. Ka zamo mai gaskiya. Kayi mafarki babba. Ka yi hakuri.

Ka so kan ka. Ka yarda da kan ka. Kada ka rika yanke hukunci sosai. Ka yi magana mai kyau ga mutane.

  • Kada ka damu da makiya
    • Linda Ikeji
      [4] zance daga Linda Ikeji

Shafukan waje

[edit | edit source]

Template:Wq/ha/Wikipedia