Wq/ha/Lily Allen

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Lily Allen
Lily Allen tana waka "Smile" a Sound Academy a birnin Toronto, Canada, a ranar 22 Afurelu, 2009.
Lily Allen na wasa a Austin, Texas, United States; March 14, 2007

Lily Rose Beatrice Allen (haihuwa 2 Mayu 1985), marubuciyar waka ce 'yan Ingila. Allen tana daukan nauyin shirin ta na tattaunawa a shafin BBC mai suna Lily Allen and Friends.

Zantuka[edit | edit source]

  • Ina tuki cikin gari da keke ne yini guda
    Saboda kazanta ya kwace lasisi na
    Bai sa na gaza ba kuma ina jin daidai
    Saboda wuraren da nike gani basu iya saiduwa.

    Komai yana nan kamar yadda ya kamata
    Amma ina tunanin abun da ke faruwa bayan idon mutane
    Yaro yayi shiga na zamani, amma yana zaune da mai duka
    Daga nan na gane cewa kawali ne tare da karuwar sa.