Jump to content

Wq/ha/Lillian Nkosazana Moremi

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Lillian Nkosazana Moremi

Lillian Nkosazana Moremi mai bada horo ce. mai jawabi a gaban jama’a, mai aikin gina matasa, ‘yar kasuwa kuma mai fafutukar Haƙƙin dan-Adam.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Mune masu kawo canji.
  • Ya kamata dukkanmu mu yi aiki yadda ya dace
  • A matsayinmu na matasa kada mu taba gazawa daga cimma mafarkinmu duk iya rintsi da ke iya zama.
  • Akwai haske a koda yaushe a ƙarshen ramin.
  • “Mu zamanto masu hakuri kuma mu zura idanunmu akan burin mu”.

Mahaɗar waje

[edit | edit source]