Jump to content

Wq/ha/Libba Bray

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Libba Bray
An yi maka shaida tun daga haihuwa. Sannan kuma zaka kwashe tsawon rayuwarka kana yawo a cikinsa don ka ga ko zai yi daidai.


Libba Bray (an haife ta suna Martha Elizabeth Bray, 11 March 1964), ta kasance marubuciyar littattafan matasa ‘yar Amurka.

Zantuka[edit | edit source]

Ka yi kokarin gwada duka wadannan jikkunan kuma ka yashar da da yawa. Amma gaskiyar al’amari shine sauke duk wani sulke na karya, saukowa zuwa abunda yake daidai.
Just like that, something in the cosmos shifts. A butterfly flaps its wings in South America. Snow falls in Chicago. You give an idiot a stupid magic screw and it turns out to be a necessary part after all.
Here is our favorite equation: Us plus Them equals All of Us. It is very simple math. Try it sometime.

Abubuwa Ashirin da- daya da Baku Sani Game da Ni ba[edit | edit source]

Autobiographical profile at Amazon
  • Mahaifina ya kasance malamin coci ne. Eh, ina daga daga cikin P.Ks da ake tsoro - ‘Ya’yan masu Wa’azi. Ku ji tsoro, ku tsorata sosai.