Wq/ha/Leymah Gbowee
Appearance

Leymah Roberta Gbowee (An haife ta ranar daya 1 ga watan Fabrairu, shekara ta 1972), mai fafutukar zaman lafiya ce ‘yar Laberiya wacce ta jagoranci,Ƙungiyar Mata na Zaman lafiya wanda ya janyo samun zaman lafiya a yakin basasan Laberiya a shekara ta 2003 wanda ya janyo zaɓen Ellen Johnson Sirleaf a Laberiya.
Zantuka
[edit | edit source]- Mata su ke ɗauke da nauyi mafi girma. Kuma mune muke raya al’umma.
- Intabiyu na Women's E News, 21 Leaders for the 21st Century (a shekara ta 2008).
