Wq/ha/Lesego Motsumi
Appearance
Lesego Motsumi, (c.shekarar 1964 zuwa 9 ga watan Janairu, shekara ta 2023) ‘yar siyasa ce daga Botswana. Mostumi ta kasance Ministan Lafiya har zuwa shekara ta 2004, lokacin da ta zamo Ministan Ayyukada Sufuri. A cikin shekara t 2008, majalisa ta sauya a karkashin gwamnatin shugaban kasa Ian Khama, Motsumi ta koma kujerar ta na da ta Ministan Lafiya.
Zantuka
[edit | edit source]- Rashin adalci mafi girma shine rashin samun isasshen kiwon lafiya. Munyi imani cewa muna da muhimmiyar rawa da zamu taka a kowanne harkokin kiwon lafiya, kuma ‘yan kasa ke da alhakin kiwon lafiyar su da kuma na mutanen kasar su.
- "Collaboration key in global battle against HIV: Speaker by Kathy Rivers", Kathy Rivers, [01/23/2009], Reporter, retrieved 26 ga watan Nuwamba, shekara ta 2022.