Wq/ha/Leona Helmsley

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Leona Helmsley
Ba mu biyan haraji. Kananan mutane ne kadai ke biyan haraji.

Leona Mindy Roberts Helmsley (July 4 1920 – August 20 2007) attajira ce mai gudanar da babban otel na Birnin New York kuma mai hannun jari a gidajen haya.

Zantuka[edit | edit source]

  • Ba mu biyan haraji. Kananan mutane ne kadai ke biyan haraji.
    • An hakayo dagaNew York Times (July 12, 1989)
    • An hakayo daga Newsweek magazine, p. 11 (July 24, 1989)