Wq/ha/Leo tolstoy
Appearance
Lev Nikolayevitch Tolstoy {Ле́в Никола́евич Толсто́й, usually rendered Leo Tolstoy, or sometimes Tolstoi] (9 ga watan Satumba, shekara ta 1828 zuwa 20 ga watan Nuwamban shekara ta 1910) ya kasance marubuci dan kasar Rasha, masanin falsafa, kuma mai fafutukar gurguzanci wanda littattafan sa "Yaki da Zaman Lafiya" da "Anna Karenina" sun kasance littattafai da ake girmamawa a duk fadin duniyar rubuce-rubuce.
Zantuttuka
[edit | edit source]- Jarumi na tatsuniya, wanda nake so da dukkan iko na rai, wanda na gwada bayyana a cikin dukan kyan nasa, wanda ya kasance, yana, kuma zai zama kyakkyawan gaske.
- Sana'ar kowane namiji da mace shi ne bauta wa wasu mutane
- Allah shi ne mara karshe gaba daya, wanda mutum ya san kansa a matsayin iyaka.
Allah ne kaɗai ya wanzu da gaske. Mutum yana bayyana ne a cikin lokaci,sarari da kwayoyin halitta.