Wq/ha/Leila Ben Ali
Appearance
Leïla Ben Ali, (an haife ta 24 ga watan Oktoba, shekara ta 1956), ta kasance matar Zine El Abidine Ben Ali..
Zantuka
[edit | edit source]- Tabbas mun tabbata cewa kasar mu tana cikin matsanancin lokaci.
- Karnuka suna kuka, suna shinshinan diramar. Ba tare da Seriati (jenar),Shugaban kasar ba zai taba barin kasar ba, ya kasance juwin mulki ne … da taimako ta sirri daga tasiri na waje.
- 23 ga watan Yuni, shekara ta 2012. Ben Ali’s wife blames general for Tunisia ‘coup d’état’.