Jump to content

Wq/ha/Leigh Brackett

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Leigh Brackett
Leigh Brackett, 1941

Leigh Brackett (Disemba 7, 1915 – March 18, 1978), marubuciya ce ‘yar Amurka, musamman akan tatsuniyoyin kimiyya da kuma wasannin telebijin.

Zantuka[edit | edit source]

The Long Tomorrow (1955)[edit | edit source]

Babu lambobin shafi, kasancewa kowanne zance daga bugu ne na littattafan yanar gizo wanda Phoenix Pick suka buga Template:Wq/ha/ISBN
Nominated for the 1956 Hugo Award.
  • “Me yasa suka yi hakan”? ya tambaya,
    ”Saboda suna tsoro”
    “Tsoron me”?
    ”Tsoro jiya”, Mr. Hostetter yace,
    “Na gobe”.
    • Babi na biyu