Jump to content

Wq/ha/Layal Abboud

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Layal Abboud
Waka itace rayuwa ta
 July 16, 2014

Layal Abboud (Larabci: ليال عبود‎‎:[layāl ˈabˈboud]; an haife ta 15 Mayu 1982) ta kasance mawakiyar pop ‘yar kasar Lebanon, mai nishadantarwa, ‘yar rawa, ‘yar talla, kuma mai son mutane musulma kuma ‘yar kasuwa.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Ina gasa da kai na ne, mutane zasu rika magana akan ko ya kamata in kasance a fage ko akasin hakan.
  • Ina rayuwa a cikin soyayya da kowanne lokaci da kowanne waka.