Wq/ha/Larisa Alexandrovna
Appearance
Larisa Alexandrovna(an haife ta Disamba 7 ga wata, shekara ta 1971), 'yar jarida ce, marubuciya kuma mawaƙiya.A yanzu tana aiki a matsayin mai Kula da Gyare-Gyaren Labarai na Raw Story, kuma tana bayar da gudummawa wajen rubuce-rubucen yanar gizo irinsu Huffington Post da dai sauran su.
Zantuka
[edit | edit source]- Bamu da shugabanci, babu kyaftin mulkin mu kamar yadda ya dace. Kawai mutum mara kan-gado ke jagorantar mu daga masifa zuwa masifa da cikakkun aljihu da kuma rashin tunani.
- Nace zamu iya yafe wa tolotolo, amma ba shugabannin da muka zaɓa ba.