Wq/ha/Laozi

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Laozi
Sanin wasu basira ne;
sanin kan ka shine asalin hikima.
lakantar wasu karfin ikon ne; lakantan kai shine asalin karfi iko.

老子 Lǎozi (c. Karni na 6th – 5th BC), ya kasance masanin falsafa dan kasar Chena, kuma ana kiransa da suna Lao Zi, Lao Tzu, Lao Tse, ko kuma Lao Tze.

Maganganu[edit | edit source]