Wq/ha/Kim Hyon-hui
Appearance
Kim Hyon-hui (Koriya: 김현희, an haife ta 27 ga watan Janairu, shekara ta 1962) wacce aka fi sani da Ok Hwa,, tsohuwar jami’ar Koriya ta Arewa ce, wacce ke da alhakin tada bam na Korean Air Flight 858 da kuma mika wuya ga Koriya ta Kudu.
Zantuka
[edit | edit source]- A Koriya ta Arewa, ina rayuwa ne a matsayin robot na Kim Il-sung.A Koriya ta Kudu kuwa zan yi rayuwa ta yadda na so.
- "She killed 115 people before the last Korean Olympics. Now she wonders: ‘Can my sins be pardoned?’" in The Washington Post (25 ga watan Fabrairu, shekara ta 2018).
- Shin za’a iya yafe mun zunubai na? Watakila ba za’a yafe mun ba.
- "She killed 115 people before the last Korean Olympics. Now she wonders: ‘Can my sins be pardoned?’" in The Washington Post (25 ga watan Fabrairu, shekara ta 2018).
- Ba’a ma bani damar lokacin da zanyi bankwana da abokai na ba, kawai an cemun in shirya. An bani dare daya na karshe da iyali na.
- "Exclusive: My life as a North Korean super spy" in ABC News (Australia) (10 ga watan Afrilu, shekara ta 2013).