Jump to content

Wq/ha/Khaldoon Majid Abdullah

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Khaldoon Majid Abdullah
Khaldoon Majid Abdullah a 2014

Khaldoon Majid Abdullah(a shekarar 1963) firistin Mandaean ne na Ostireliya. A yanzu shine ganzibra (babban firisti) na Mandi Yehya Youhanna a New South Wales, Australia.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Jiki duniya ce karama, ta samu ne daga babban duniya, a inda ruhi ruha) da kurwa (neshma) suke kwarara daga Ubangijin su kuma ya sanya mutum wanda ke rayuwa a kurkukun sa (jiki) a wannan duniyan, har sai sun samu ‘yantarwa ta hanyar ilimi.
    • Nashmi, Yuhana (a shekarar 2020). 100 Souls 100 Stories 100 Tiles. Neshmart Pty LTD. ISBN 978-1-64871-571-6. p. 217.