Wq/ha/Khadija hashim
Appearance
Khadijah Hashim, (an haifi 20 ga watan Afrilu, shekara ta 1942 a batu pahat, Johor, Malaysia) marubuciyan Malaysia, malama Kuma yar jarida ce. Tana aiki amatsayin malama sannan Kuma yar jarida a jaridun gida Utusan Melayu (a shekara ta 1974 zuwa shekarar 1976) Kuma Berita Harian (a shekarar 1976 zuwa shekara ta 1985). She an fi sanin ta da marubuciya, Kuma ta Samar da litattifai 19. Da Kuma fadada fasaharta a fagen gajerun labarai, rubutun wasan kwaikwayo na rediyo, littafin wakokin yara "Sayang Sayang.