Jump to content

Wq/ha/Khabibullo Abdusamatov

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Khabibullo Abdusamatov

Khabibullo Ismailovich Abdusamatov (an haife shi Oktoba 27 ga wata, shekara ta 1940) masanin physics ne dan Rasha dan asalin tsatson Uzbek.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Duniyar Mars tana da dumamar yanayi, amma ba tattare da iskar greenhouse ba kuma tare da ayyukan Martians ba. Dumamar yanayi iri biyu —- da ke faruwa a Mars da Duniya —- kawai tana iya zama a dalilin abu guda iri daya kai tsaye: sauyin hasken rana na tsawon lokaci.