Wq/ha/Kemi Omololu-Olunloyo
Appearance

Kemi Omololu-Olunloyo (An haife ta 6 ga watan Agusta, shekara ta 1964) ‘yar jarida ce ‘yar ƙasar Najeriya, kuma mai fafutukar ‘yancin akan bindigogi,kuma fitacciyar ‘yar kafar sadarwa./.
Zantuka
[edit | edit source]- Babu Ɗan jarida mai gardama; abun shine kowanne Ɗan jarida yana sanya labari da ke da rashin daɗin ji ga wasu.
- Kemi talked about journalist.The Link
- Abu ne mafai sauƙi ga mazajen Najeriya tunanin cewa kawai abunda mace ke buƙata kawai saduwa ce mai kyau amma bamu bukatar wannan kafin mu samu abunda muke so.
- Kemi spoke about what women want Punch'.