Wq/ha/Kathy Acker

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Kathy Acker
Kathy Acker (1996)
Ya rage gare ku mata. Dole ne ku zamo masu jajirce wa


Kathy Acker (18 Afurelu 1947 – 30 Nuwamba 1997), sunan haihuwa Karen Alexander, marubuciya ce ‘yar Amurka wacce ta yi fice da rubuce-rubucen ta na ruɗani wanda ke nuna tsananin tashin hankali, rayuwan jima’i da makamantansu.

Zantuka[edit | edit source]

Jamusawa Romantics sun lalata kungiyoyin da muke yi.
Mai mani magani ya tunatar da ni cewa idan lafiya ta danganta da yafiya ne, to ya kamata in rika yafiya…
  • Ya rage gare ku mata. Dole ne ku zamo masu jajirce wa. Wannan ranakun ‘yancin matan zamani ne. Kun girma zuwa yanzu kuma ya kamata ku kula da kan ku. Babu wani wanda zai taimake ku.
  • A wani mataki na rayuwa na fahimci cewa babu kalmar “Ni”, saboda haka sai na cewa kai na: idan babu kalmar “Ni”, to ya kamata in kirkira wata, ko kuma watakila fiye da daya.
    • Intabiyu tare da Sylvere Lothringer (1991)