Jump to content

Wq/ha/Kathleen Turner

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Kathleen Turner
Kasancewa alamar jima'i yana da alaƙa da hali, ba kamanni ba.

Mary Kathleen Turner, (An Haife ta a 19 ga watan Yuni,a shekara ta 1954), Ta kasance kuma ƴar wasan kwaikwayo ce ta Amurka wacce aka zaba ta Academy.

Zantuttuka

[edit | edit source]
  • Kasancewa alamar jima'i yana da alaƙa da hali, ba kamanni ba. Yawancin maza suna tunanin kamanni ne, yawancin mata sun san akasin haka.
  • Kamar yadda aka nakalto a cikin The Routledge Dictionary of Quotations (a shekarar 1987) na Robert Andrews, p. 241.
  • Kathleen Turner
    Hakanan an nakalto a cikin jaridar The Observer London UK (28 ga watan Disamba, shekara ta 1986).