Wq/ha/Kacen Callender
Appearance

Kacen Callender (An haife su a shekarar 1989), mawallafan tatsuniyoyin yara, ne da ƙirƙirarrun labarai.
Zantuka
[edit | edit source]- Mutane masu launin fuska masu garkame mutane, da kuma yanke hukuncin kisa, da wariyar launin fata, da kuma zalunci cikin salo, suna tauye mana damammaki da dama wajen yin amfani da baiwar mu da kuma abubuwan da zamu iya.
- Akan matsalolin da marasa yawa ke fuskanta a “INTERVIEWS: Kacen Callender in BookPage (Ranar 12 ga watan Nuwamba, shekara ta 2019).