Wq/ha/Juliette Binoche

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Juliette Binoche
Fina-finai kofofi ne budaddu, sannan a kowanne kofa, ina canza salon wasa da rayuwa… Ina rayuwa ne ga yanzu a koda yaushe. Na amince da wannan ganganci. Bana karyata abun da ya wuce, amma shafi ne da aka rufe.

Juliette Binoche (haihuwa March 9, 1964) jarumar fim ce ‘yar Faransa.

Zantuka[edit | edit source]