Wq/ha/Julie Andrews

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Julie Andrews
Na san abunda nike iya yi - wasu mutane ne ke da matsala da ra’ayi na, ba ni ba.

Dame Julie Elizabeth Andrews, DBE, (haihuwa Julia Elizabeth Wells; 1 Oktoba 1935), ta kasance jarumar fim ‘yar Ingila, mawakiya kuma mawallafiya.

Zantuka[edit | edit source]

Da fatan dai, ina janyo wa mutane wani farin ciki. Wanda zai zamo abun da na bari.
  • Rayuwa Supercalifragilisticexpialidocious ce.
    • Star weekly (29 April 1965).
  • Da fatan dai, ina janyo wa mutane wani farin ciki. Wanda zai zamo abun da na bari.
    • This Week (18 September 1966)