Wq/ha/Julia Cameron
Appearance
Julia Cameron (an haife ta a ranar 4 ga watan Maris, shekara ta 1948), mai koyarwa ce 'yar Amurka, marubuciya, mawakiya, mai rubuta wasanni, mai shirya fina-finai, 'yar jarida, wacce tayi fice tare da littafin ta mai suna The Artist's Way (a shekarar 1992).
Zantuka
[edit | edit source]The Artist's Way
[edit | edit source]- Babu abun da ke da wuyar mutuwa kamar tunani mara kyau. Sannan kuma wasu 'yan tunanin sun yi muni sosai fiye da wanda muke da su akan zane.